1/5
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 0
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 1
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 2
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 3
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 4
Legit.ng: Labaran Najeriya Icon

Legit.ng

Labaran Najeriya

Genesis Media
Trustable Ranking IconΈμπιστο
1K+Λήψεις
276.5kBΜέγεθος
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Έκδοση Android
2.0.0(16-07-2022)Τελευταία έκδοση
-
(0 Αξιολογήσεις)
Age ratingPEGI-3
Λήψη
ΛεπτομέρειεςΑξιολογήσειςΕκδόσειςInfo
1/5

Περιγραφή του Legit.ng: Labaran Najeriya

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – Νιγηρία Ειδήσεις HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Τάρε ντα κανούν λαμπαράι ντα λαμπαράι να τσικίν γίντα και ντα ντουμί-ντουμίνσου, Λέγιτ νε βουρίν ντα για ντάσε ντον σάμουν λαμπάραν ντα κούκε σο.


Da manhajar Legit.ng News App, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:


⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.


⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya; Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.


⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana’antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.


⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jam’iyyun siyasa, zabukan jin ra’ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.


⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana’antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.


⭐️Labarai da suka shafi al’umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al’ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu dama.


Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:

◉Λαμπαράι και τσαγιέ ντάγκα σασσάν ντουνίγια, ντον σάνιν αμπουμπουβάν ντα κε ουακάνα.

◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.

◉ Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.

◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.

◉Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.

◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.


Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja.


Tuntube Mu


Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.


◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

◉ Shafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/

◉Legit Hausa Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa

◉Legit Hausa Instagram: https://instagram.com/hausalegitng

◉Legit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa

◉Legit Hausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

◉Legit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa


Legit.ng - Jagabaaa!


🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬

Legit.ng: Labaran Najeriya - Έκδοση 2.0.0

(16-07-2022)
Άλλες εκδόσεις
Τι νέο υπάρχει⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.

Δεν υπάρχουν ακόμα κριτικές ή βαθμολογίες! Για να αφήσεις την πρώτη,

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Legit.ng: Labaran Najeriya - Πληροφορίες APK

Έκδοση APK: 2.0.0Πακέτο: com.naij.hausa
Συμβατότητα Android: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Προγραμματιστής:Genesis MediaΠολιτική Απορρήτου:https://www.naija.ng/privacy.htmlΔικαιώματα:0
Όνομα: Legit.ng: Labaran NajeriyaΜέγεθος: 276.5 kBΛήψεις: 4Έκδοση : 2.0.0Ημερομηνία Κυκλοφορίας: 2024-05-18 04:38:33Ελάχιστη Οθόνη: SMALLΥποστηριζόμενα CPU:
Αναγνωριστικό Πακέτου: com.naij.hausaΥπογραφή SHA1: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9EΠρογραμματιστής (CN): TUT.BYΟργανισμός (O): TUT.BYΤοποθεσία (L): MinskΧώρα (C): BYΠολιτεία/Πόλη (ST): MinskΑναγνωριστικό Πακέτου: com.naij.hausaΥπογραφή SHA1: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9EΠρογραμματιστής (CN): TUT.BYΟργανισμός (O): TUT.BYΤοποθεσία (L): MinskΧώρα (C): BYΠολιτεία/Πόλη (ST): Minsk

Τελευταία έκδοση του Legit.ng: Labaran Najeriya

2.0.0Trust Icon Versions
16/7/2022
4 λήψεις276.5 kB Μέγεθος
Λήψη

Άλλες εκδόσεις

1.0.20Trust Icon Versions
16/6/2021
4 λήψεις14.5 MB Μέγεθος
Λήψη
1.0.17Trust Icon Versions
27/2/2021
4 λήψεις14.5 MB Μέγεθος
Λήψη
1.0.16Trust Icon Versions
4/10/2020
4 λήψεις12.5 MB Μέγεθος
Λήψη
appcoins-gift
Παιχνίδια AppCoinsΚερδίστε ακόμα περισσότερες ανταμοιβές!
περισσότερα

Εφαρμογές στην ίδια κατηγορία